iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar kwamishiniyar 'yan sanda a birnin London na kasar Birtaniya Cressida Dick ta ce ba zata taba amincewa da kyamar da ake nuna wa musulmi a birnin ba.
Lambar Labari: 3481608    Ranar Watsawa : 2017/06/13